Sabuwar Wakar Umar m sharif akan kauna.
Shahararren mawakin Nan Umar m Sharif ya saki wata sabuwar wakarsa Mai suna aoan kauna wakar tayi mutukar Dadi sosai wakar Mai daukar hankali tsabar dadinta. Mawaki Umar m Sharif ya bayyana farin cikinsa sosai gurin masoya Baki daya duba da yadda masoyansa suke kokarin so da kaunar wakokinsa Waka wata baiwace da Allah ubangiji ya ke bawa Dan Adam domin basirace Mai taken ikon allah. Babu shakkaâŠ
View On WordPress


















