RA'AYINA AKAN ABINDA AKACE WASU MATASA SUNYIWA MAWAKI DAUDA KAHUTU RARA JIYA A JAHAR KATSINA.
RA’AYINA AKAN ABINDA AKACE WASU MATASA SUNYIWA MAWAKI DAUDA KAHUTU RARA JIYA A JAHAR KATSINA.
RA’AYINA AKAN ABINDA AKACE WASU MATASA SUNYIWA MAWAKI DAUDA KAHUTU RARA JIYA A JAHAR KATSINA.
Daga Sani BelloBature
Na farko ni bazanyi rubutu na zagi ko cin mutumci akan wadannan matasan ba, haka kuma bazan kasance me goyon baya akan abinda suka yi ba, amma na kan yiwa wadannan matasa uzuri akan bacin rai da ya ke cikin zuciyarsu akan halin da tsaron jahar Katsina yake ciki, nasan cewa…
View On WordPress